速報APP / 音樂與音效 / Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline

價格:免費

更新日期:2018-11-16

檔案大小:因裝置而異

目前版本:因裝置而異

版本需求:Android 因裝置而異

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Email:https://rawgit.com/Zaidjaz/5dae1b4959ad5454d228c32187e8bf9e/raw/9046c24dadf0148acb0d173f3f9600e86910346d/gistfile1.txt

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline(圖1)-速報App

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline(圖2)-速報App

Application din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline(圖3)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline(圖4)-速報App

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline(圖5)-速報App